A hanxar ce ta dago da fuskarta don ko bata kalleshi ba,ba xata manta mai murya ba.
Bin shi ta yi da kallo daga k'arshe, ta sauke idonta akan agwogwan da ke manne a bangon d'akin, 11:43am ya nuna,zaro manyan idanunta waje ta yi, tana cewa har lokaci ya tafi haka, a hankali ta sa hannu a jikin sa ta fara k'ok'arin tashin shi, duk da bata son tashin shi idan yana barci amma ya zama dole, don kar ya shiga Hak'k'in Nadeeya, gwanda ya je can part d'in ta ya kwanta, ko part d'in sa,don abinda ba ta so a mata, ba za ta bari a yiwa wata ba, d'an girgiza shi ta fara tana k'okarin d'aga shi daga jikinta.
Las bocas de los que callan por miedo.